26 Mayu 2024 - 12:39
Shakh Ibrahim Zakzaky (H): Shahadar Shugaban Kasar Iran Da Abokan Tafiyarsa Ya Kaɗamu Da Girgizamu Sosai Ya Samu Cikin Matsanancin Bakinciki

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Sheikh Ibrahim Zakzaky ya gabatar da sakon Ta'aziyyar Shahadar Shugaban Ƙasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Ibraheem Ra'isi (Rahimahullah), Ministan Harkokin waje Agaye Abdullahian da sauran Abokan tafiyarsu. Allah Ya Amshi Shahadarsu. 18/Zulqada/1445 26/05/2024